Zeenatu (complete)

Sunday 13 ga watan July 2010 K'arfe goma da rabi 10am dede ta fito sanye d'aure da d'aurin k'irji ta d'ora karamin hijab da alama wanka Zatai, kitchen ta shiga ta fito ta d'anyi tsaki inda ta k'wala kiran .... "Sadiq! Sadiq! Wai kana inane "?

Read more »

Post a comment

0 Comments