Fuska Biyu (complete)

NA leko a hankali ina sanda bana son mama ta ganni nasan sae tace na saka hijabi, in har kin ganni da hijabi, to ki tabbata islamiya ko sallah, don ko an matsa min nasa dana fita waje zan aiko dashi. Anyi fadan , anyi dukan , an gaji an barni sai addua inji mama. Na kusa kofar fita inajin mama tana

Read more »

Post a comment

0 Comments